Wednesday, 14 September 2016

An damke mai garkuwa da mutane, yace laifin Buhari ne

A yau ne, 14 ga watan Satumba aka kama wani mai garkuwa da mutane a jihar legas.mai garkuwa da mutanen Yace mawuyaci halin da Shugaba Buhari ya jefa jama’a ne ya tunkuda shi zuwa ga yin sana’an.

Kidnapper

An bada rahoton cewa an kama shi nr yayinda yake kokarin sace wani a titin Olowo a odi olowo a jihar legas, kuma saura kiris mutanen unguwa su aika shi lahira.

KU KARANTA:Rundunar soji sun kashe masu garkuwa da mutane 7 a bauchi

Jaridar the Nation ta bada rahoton cewa bayan an kai mutumin asibiti saboda yaci dukan tsiya, an mika shi ga yan sanda.

Kidnapper 2

Yin garkuwa da mutane domin amsan fansa babban laifine a wurare da dama a Najeriya. Kwanan nan aka kama wani mutum a Legas bayan yayi garkuwa da yara biyu kuma ya amshi buhunan shinkafa a matsayin fansa.

Kidnapper 1

The post An damke mai garkuwa da mutane, yace laifin Buhari ne appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.



from Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7 http://ift.tt/2crJCWd
via IFTTT

No comments:

Post a Comment

LinkWithin

Related Posts Plugin for WordPress, Blogger...